Raj'ah

Raj'ah tana nufin cewa Allah zai dawo da wasu daga cikin mutane daga cikin muminai da kuma wasu daga cikin wadanda ba muminai ba idan Imam Mahdi ya bayyana, munufar haka kuwa shi ne don muminai su ga alkawarin da Allah ya yin a tabbatar adalci a wannan du

Raj'ah tana nufin cewa Allah zai dawo da wasu daga cikin mutane daga cikin muminai da kuma wasu daga cikin wadanda ba muminai ba idan Imam Mahdi ya bayyana, munufar haka kuwa shi ne don muminai su ga alkawarin da Allah ya yin a tabbatar adalci a wannan duniya, ya tabbata, haka nan su kuma azzalumai su ga duk kokarin da suka yin a hana wannan lamari ya tabbata ya tabbata

AttachmentSize
File Raj'ah41.56 MB