HAKKOKIN WADANDA BA MUSULMI BA

Addinin musulunci addini ne da ya baiwa kowane mutum hakkinsa, kuma bai yadda a keta hakkin mutum ba kowane irin addini yake bi, mutukar shima bai afkawa musulmiba, don haka ne ya sanya dokoki ma su muhimmanci, wadanda babu wani addinini da ya kula da iri

Addinin musulunci addini ne da ya baiwa kowane mutum hakkinsa, kuma bai yadda a keta hakkin mutum ba kowane irin addini yake bi, mutukar shima bai afkawa musulmiba, don haka ne ya sanya dokoki ma su muhimmanci, wadanda babu wani addinini da ya kula da irin wadannan ka'idoji,

Misali musulunci baya son yaki, amma idan wadanda ba musulmi ba suka afkawa muslmi da yaki, sai musulmi su kare kansu,  a yayin da suke yake ba'a yarda su yiwa wani kafiri kisan gillaba, ko su kona bishiya, kokuma, su ci mutunci, raunana.

Idan kuma wadanda ba musulmai ba ba su yaki musulmai ba to za a yi zaman aminci tare da su harma a taimaka musu, da basu zakka, don haka ya janyo hankalinsu su musulunta.                   

AttachmentSize
File HAKKOKIN WADANDA BA MUSULMI BA34.56 MB