Ma’anar Bada

Abinda ake nufi da bada shi ne cwa allah ya na sauya abin da ya so a lokacin da ya so, wannan ma’ana ita ce ta zo a cikin Alkur’ani mai girma, Allah yana cewa: Ubangijinka yana shafe a bin da yake so kuma ya tabatar

Abinda ake nufi  da bada shi ne cwa allah ya na sauya abin da ya so a lokacin da ya so, wannan ma’ana ita ce ta zo a cikin Alkur’ani mai girma, Allah yana cewa: Ubangijinka yana shafe a bin da yake so kuma ya tabatar, da abin yake so, domin uwar littafi tana wajansa, wato ilimin komai yana wajan Allah.

Don haka idan muka fahmci hak za mu ga cewa abin da wasu suke kokarin su fassara wannan mas’ala da shi, ta hanyar fassara ta da wata mummunan ma’ana kuma suke dangana shi da makarantar aAhlul Baiti suna cewa shi’a suna dangana jahilci izuwa ga Allah.

Amma ita wannan ma’ana idan ana Magana ne a kan mutum to ta kan iya nufin cewa; da yana yin wani aiki sai daga baya ya fahimci cewa abin da yake yi ada can ba shi ya kamata ya yi ba. Kun ga kenan wannan yana da ma’ana da ta kunshi jahilci.

Amma shi Bada a wajan Alah bah aka yake ba, saboda babu wani abu da ya buya ga Allah, don haka ma’anarta it ace yana sauya abin da ya so a lokacin da ya so, a kuma lokacin da ya so 

AttachmentSize
File Ma’anar Bada38.78 MB