فیلم

Abinda ake nufi da bada shi ne cwa allah ya na sauya abin da ya so a lokacin da ya so, wannan ma’ana ita ce ta zo a cikin Alkur’ani mai girma, Allah yana cewa: Ubangijinka yana shafe a bin da yake so kuma ya tabatar
Raj'ah
Raj'ah tana nufin cewa Allah zai dawo da wasu daga cikin mutane daga cikin muminai da kuma wasu daga cikin wadanda ba muminai ba idan Imam Mahdi ya bayyana, munufar haka kuwa shi ne don muminai su ga alkawarin da Allah ya yin a tabbatar adalci a wannan du
Muakamn Imam Ali (as)
Manzon Allah (saww) ya ce da Ali (a.s): “Kai a wajena – ya Ali- kamar Haruna (a.s) ne da Musa (a.s), sai dai babu annabi bayana”. Sai ya tabbatar da duk wata alaka da take tsakanin Musa da Harun (a.s) amma domin gudun kada mutane su dauke Ali a matsayin A
Ceton Ahlul Baiti (as)
Allah (t) ya tsara wannan rayuwa ta duniya a kan abin da ake ce masa sabubbba, kamar yadda Allah (T) yake cewa: "mun sayna sababi ga kowane abu", duk wani abu da ka gani a wannan duniya to yana da dalili, babu banbanci ata bangaren addini ko kuma ta banga
Imaman Ahlul Baiti ba Alloli bane
Guluwwi yana nufin wuce gona da iri wato shi ne siffanta wanin Allah da cwa shi Allah ne kamar wani Annabi ko wani imami kokuma wani daga cikin bayin Allah, haka nan siffanta wand aba annabi da annabta, kokuma siffanta wand aba imami ba da imanci, gullan
Hadin man mata
Annani (saww) yana cwa duk wanda yam utu bai san limamin zamanisa ba to ya yi mutuwar jahiliyya, wannan hadisin duk littatafan Sunna da Shi'a sun rawaito wannan Hadisi. To ko mene ne ma'anar wannan hadisi? Wannan hadisi yana tabbatar da cewa lallai limami
Bude Khaibar
Yakin Khaibara shi ne yakin da ya faru tsakanin Annabi da yahudawan garin khaibar, sarkin wannan yakin shi ne Imam Ali (as), yayin da duk sahabbai suka kasa cin nasara, sai Annabi (saww) ya aiki Imam Ali (as) wanda ya tunbuke kofar garin khaibar da hannu
Daren da Imam Ali(as) ya kwana a kan shimfidar Annabi (saww)
Yayin da kafiran Kuraishawa suka shirya makircin yin taron dangi don ganin cewa sun kasha Annabi (saww) sai Allah ya umarceshi da ya fita ya yi hijira daga maka zuwa Madina, a wannan lokaci sai ya sanya Imam Ali (as) ya kwanta a kan gadonsa, don ya fanshi
Uwar muminai Ai'sha
Da yawa mutane musamman makiya makarantar Ahulul baiti (as) suna kokarin su nuna cewa ;wai shi'a basa son Uwar muminai A'isha, wannan kuwa yana daga cikin irin karyace-karyacen da kke dangana su ga shi'a wadanda bas u da wani tushe bare makama, abin dai d
SAKIFA 2
Imamanci da Khalifanci bayan wafatin Annabi suna nufin wani aiki ne kuma nauyi ne daga Allah, irin aiki da nauyin da ya rataya a wuyan Annabawa, kuma wannan aikin mai zarcewa ne har karshen duniya. Kokum muce Imamanci da khalif
SAKIFA 3
Imamanci da Khalifanci bayan wafatin Annabi suna nufin wani aiki ne kuma nauyi ne daga Allah, irin aiki da nauyin da ya rataya a wuyan Annabawa, kuma wannan aikin mai zarcewa ne har karshen duniya. Kokum muce Imamanci da khalif
Juyayin kasha Imam Husaini (as)
Tunawa da kisan da aka yiwa Imam Husani abu ne wanda ya tabbata a sunnar Annabi (sa) cewa Annqabin rahama (asww) kuka kuma ya yi bayanin wannan mummunan kisa da za yiwa jikansa Imm Husaini (as) tun yana da rai kuma tun ba a kasha Husainin ba, don
Addinin musulunci addini ne da ya baiwa kowane mutum hakkinsa, kuma bai yadda a keta hakkin mutum ba kowane irin addini yake bi, mutukar shima bai afkawa musulmiba, don haka ne ya sanya dokoki ma su muhimmanci, wadanda babu wani addinini da ya kula da iri
HAKKOKIN WADANDA BA MUSULMI BA
Addinin musulunci addini ne da ya baiwa kowane mutum hakkinsa, kuma bai yadda a keta hakkin mutum ba kowane irin addini yake bi, mutukar shima bai afkawa musulmiba, don haka ne ya sanya dokoki ma su muhimmanci, wadanda babu wani addinini da ya kula da iri
ABDULLAHI DAN SABA'A 1
Tatsuniyar Abdullahi dan saba'a ta zamanto wani makami da makiya makarantar Ahlul Baiti (as) suke amfani da shi don ganin sun kafirta mabiya wannan makaranta, duk da cewa ita wannan Magana ba ta da wani tushe ballantana makama. Abinda wannan tastuniyar ta
ABDULLAHI DAN SABA'A 2
Tatsuniyar Abdullahi dan saba'a ta zamanto wani makami da makiya makarantar Ahlul Baiti (as) suke amfani da shi don ganin sun kafirta mabiya wannan makaranta, duk da cewa ita wannan Magana ba ta da wani tushe ballantana makama. Abinda wannan tastuniyar t

Pages