Bude Khaibar

Yakin Khaibara shi ne yakin da ya faru tsakanin Annabi da yahudawan garin khaibar, sarkin wannan yakin shi ne Imam Ali (as), yayin da duk sahabbai suka kasa cin nasara, sai Annabi (saww) ya aiki Imam Ali (as) wanda ya tunbuke kofar garin khaibar da hannu

Yakin Khaibara shi ne yakin da ya faru tsakanin Annabi da yahudawan garin khaibar, sarkin wannan yakin shi ne  Imam Ali (as), yayin da duk sahabbai suka kasa cin nasara, sai Annabi (saww) ya aiki Imam Ali (as) wanda ya tunbuke kofar garin khaibar da hannunsa, wacce aka ce kimanin mutum 40 ne suke iya dagata amma sai ga Imam Ali ya tumbuketa da hannu daya

AttachmentSize
File Bude Khaibar37.56 MB

Ƙara sabon ra'ayi