Gadir a kur'ani 3

Annabi (saww) ya yi wasiyya da cewa Imam Ali (as) shui ne khalifa a bayansa, amma, harma ya tara dubban sahabbai a ranar Gadir ya daga hannun Imam Ali ya ce musu daga yau duk wanda na kasance shugabansa to daga yau Ali (s) shugabansa ne, a wannan lokaci

Annabi (saww)  ya yi wasiyya da cewa Imam Ali (as) shui ne khalifa a bayansa, amma, harma ya tara dubban sahabbai a ranar Gadir ya daga hannun Imam Ali ya ce musu daga yau duk wanda na kasance shugabansa to daga yau Ali (s) shugabansa ne, a wannan lokaci da yaa daga sahabbai sun zo wajan Imam Ali (as) sun yi masa murna. Amma bayan wafatin Annabi, sai sabanin abin da Annabi ya yi umarni ya afku inda aka mayar da Imam Ali (as) saniyar ware, wannan ta sa Imam Ali ya zauna gefe guna yana kara koyar da mtane hakikanin musulunci, don gtabbatar da cwa msulunci ya awanzu  

AttachmentSize
File 12577-f-hoosa.mp432.65 MB