Rukunan Musulunci 4

Usuluddin sune abubuwa guda biyar da ya wajaba musulmi ya yi Imani dasu, na farko Tauhidi, Annabta, Makoma, Adalci, da Imama, wadannan sune ake cewa rukunan addininin Musulunci, Wajibi ne mutum ya yi kokari ya san wadannan abubuwa domin saninsushi ne sani

Usuluddin sune abubuwa guda biyar da ya wajaba musulmi ya yi Imani dasu, na farko Tauhidi, Annabta, Makoma, Adalci, da Imama, wadannan sune ake cewa rukunan addininin Musulunci,

Wajibi ne mutum ya yi kokari ya san wadannan abubuwa domin saninsushi ne sanin addininsa, tunda idan muka lura da abu na farko wato Tauhidi, kadaita Allah babu ta yadda za a yi mutum ya kadauta Allah ba tare da ya sanshi ba, saboda haka sanin Allah da sanin Annabi da ranar lahira , da kuma, sanin imamai wajibi ne ga kowane musulmi.

AttachmentSize
File 12581-f-hoosa.mp433.55 MB