Imaman Ahlul Baiti ba Alloli bane

Guluwwi yana nufin wuce gona da iri wato shi ne siffanta wanin Allah da cwa shi Allah ne kamar wani Annabi ko wani imami kokuma wani daga cikin bayin Allah, haka nan siffanta wand aba annabi da annabta, kokuma siffanta wand aba imami ba da imanci, gullan

Guluwwi yana nufin wuce gona da iri wato shi ne siffanta wanin Allah da cwa shi Allah ne kamar  wani Annabi ko wani imami kokuma wani daga cikin bayin Allah, haka nan siffanta wand aba annabi da annabta, kokuma siffanta wand aba imami ba da imanci, gullanci kafirci ne, shi yasa za mu ga riwayoyi daga Annabi (saww) da imaman Ahlul baiti sun tabbatar da cewa mai yin gullanci kafir ne kuma sun barranta dashi, don haka, bai halatta wani ya tuhumci shi'a ba da cwa su gullat ne

AttachmentSize
File Imaman Ahlul Baiti ba Alloli bane41.6 MB