Sanin gaibun Ahlul baiti

Sanin gaibun Ahlul baiti

Da yawa idan ana Magana a kan ilimin gaibu sai wasu su ringa kokarin su a na mai da Ahlul Baiti Alloli, domin ana cewa suna da sann gaibu.

Idan muka yi duba yadda ya kamata a cikin Alkur’ani da sunna za mu ga cewa allah (t0 ya nuna mana cewa ya sanar da wasu daga cikin bayinsa ilimin gaibu, ashe kenan idan Allah ya ga dama ya zabi wasu daga cikin bayinsa ilimi na gaibu, kuma har ya fada a cikin Alkur’ani awjibi ne mu yi Imani da haka.

Don haka idan mun ce Ahlul Baiti suna da ilimin gaibu, ba muna nufin cwa sun san abin da Allah bai sani ba, kuma duk ilimin Allah suna da shi, a a abin da akee nufi shi ne cewa Allah ya zabe su ya basu ilimin gaibu don su shiryar da mutane

AttachmentSize
File 12757-f-hoosa.mp436.15 MB