Daren da Imam Ali(as) ya kwana a kan shimfidar Annabi (saww)

Yayin da kafiran Kuraishawa suka shirya makircin yin taron dangi don ganin cewa sun kasha Annabi (saww) sai Allah ya umarceshi da ya fita ya yi hijira daga maka zuwa Madina, a wannan lokaci sai ya sanya Imam Ali (as) ya kwanta a kan gadonsa, don ya fanshi

Yayin da kafiran Kuraishawa suka shirya makircin yin taron dangi don ganin cewa sun kasha Annabi (saww) sai Allah ya umarceshi da ya fita ya yi hijira daga maka zuwa Madina, a wannan lokaci sai ya sanya Imam Ali (as) ya kwanta a kan gadonsa, don ya fanshi Annabi (saww) da ransa, sannan ya mayarwa wadanda suka kawowa annabi ajiye-ajiye da amanoninsu.

Wannan yana daga cikin falallolin Imam Ali (as) inda Allay a saukar da aya a kan haka yana yabon Imam Ali (as)