Juyayin kasha Imam Husaini (as)

Tunawa da kisan da aka yiwa Imam Husani abu ne wanda ya tabbata a sunnar Annabi (sa) cewa Annqabin rahama (asww) kuka kuma ya yi bayanin wannan mummunan kisa da za yiwa jikansa Imm Husaini (as) tun yana da rai kuma tun ba a kasha Husainin ba, don

       Tunawa da kisan da aka yiwa Imam Husani  abu ne  wanda ya tabbata a sunnar Annabi (sa) cewa Annqabin rahama (asww) kuka kuma ya yi bayanin wannan mummunan kisa da za yiwa jikansa Imm Husaini (as) tun yana da rai kuma tun ba a kasha Husainin ba, don haka idan ana nufin ana bin sunnar ma'aiki wajibi ne a ringa taruka don tunawa da ranar Ashura, wato ranar da aka kasha Imam Husani.

Musulmin duniya sunna da shi'a tun daga kan ahabbai har izuwa wannan zamanin da muke ciki suna tunawa da wannan rana a matsayin ranar bakin cikin, da taya Annabi (asww) makoki, saboda an kashe masa jikansa wanda yake tsananin kauna.

AttachmentSize
File Juyayin kasha Imam Husaini (as)37.59 MB

Ƙara sabon ra'ayi