SHAHADA TA 3 A KIRAN SALLA 2

SHAHADA TA 3 A KIRAN SALLA 2

                    A cikin kiran salla akwai shidawa da Allah da kuma shaidawa da Manzonsa Annabi Muhammad (saww),

Amma akwai shada ta uku wato shaida wa da cewa Imam Ali waliyyin Allah ne.

A cikin fakihun Shi'a wannan shahadar ta uku ba ta daga cikin kiran sallah, saidai tana daga cikin abubuwan da suke nuna yadda da kuma Imani da bin umarnin da abin da Allah da Manzonsa suka yi Umarni da shin a riko da waliyyin Allah wato Aliyyu dan Abu Dalib (as).

Sanin kowa ne ya tabbata a a cikin tarihi cewa Mu'awiya dan Abu Sufyan ya yi umarni da a ringa tsinewa Imam Ali (as) a mimbarorin masallatai bayan an gama salla, harma hakan ya zama wani aiki na wajnibi wanda idan aka manta ba a yi ba to sai an rama.

AttachmentSize
File 13111.f.hoosa_.mp434.56 MB