Waye Ubangiji

Allah shi ne makadaici a cikin kowane abu, wannan lamarin ya shafi kasancewa tilo a zatinsa, da siffofinsa da ayyukansa, don haka Allah ba shi da abokin tarayya, ba shi da gabobi ko rassa ko iyakoki, ko siffofin abubuwan halittawa, shi ne mai halitta komai, mai samar da komai, kuma halittu ba su da irin siffofinsa baki daya.

AttachmentSize
File ce157328cb8e6e3bf8e1b8a6c379cbba.mp414.83 MB

Ƙara sabon ra'ayi