ANNABI DAWUD (A.S)

Annabi Dawud (a.s) yana daga cikin manyan annabawa hudu da aka yi wa izinin yaki kamar yadda ya zo a tarihi, ya kasance mai dadin murya matukar gaske da hatta da tsuntsaye suna zuwa suna hawa kansa yana karanta attaura.

AttachmentSize
File 95526ca2d64a3378cd7bb5a057ab850e.mp417.29 MB

Ƙara sabon ra'ayi