Rayuwar Mace a Al'ummu Magabata - 1

Dan'adam yana bukatar rayuwar tarayya cikin al'umma wacce ba ya iya rayuwa ba tare da ita ba, akwai alakoki masu yawa da suka hada alakokin mutane iri-iri, sai dai mafi karfin alaka ita ce tsakanin miji da mata a zamantakewar auratayya da ke tsakaninsu. Akwai aure kala uku; mallakar mace wanda lamari ne da babu shi a yanzu, sai kuma auren maras lokaci da shi ne ya yadu cikin al'umma, sai kuma auren mutu'a wanda yake lokaci. Mutane suna da rayuwar badini da zahiri kuma kowacce Allah madaukaki ya sanya mata hukunce-hukuncen da ya dace da shi. Babu wani tsakanin namiji da mace da ya fi wani daraja a wurin Allah sai da takawa.

AttachmentSize
File a7d2ca9a066815218656e5411822d320.mp413.26 MB

Ƙara sabon ra'ayi