Samuwar Imam Mahadi

Samuwar Imam Mahadi (a.s) a karshen zamani wani abu ne da al'umma ta yi ittifaki a kanta, mafi yawan 'yan Sunna sun tafi a kan cewa ba a haife shi ba, yayin da Shi'a suka tafi kan cewa an haife shi yana raye, kuma yana ganin mutane suna ganin sa amma ba zasu iya gane shi ba.

AttachmentSize
File 5025f63e5cbbd9d6aaf2dade42287824.mp413.91 MB