Zabar Annabawa - 1

Annabta sako ne daga Allah (s.w.t) zuwa ga bayinsa domin a tsarkake su daga dukkan wata daudar tunani da ta aiki, annabta tausayin Allah ne ga bayinsa domin haskaka musu rayuwarsu don kai su zuwa ga matsayin kamalar da ta dace da su. Allah ba ya saukar da azaba ga mutane sai ya aiko musu da dan sako.

AttachmentSize
File da0a3ba424e1225e5965644da9690ae9.mp416.51 MB

Ƙara sabon ra'ayi