Ibn Taimiyya da tauhidi Babu hankaali a ce Allah yana sama

Ibn taimiyya yana cewa Allah yana zaune a kan al’arshin sa, shi kuma al’arshi yana saman sama, sannan Allah yana da iya, kuma sun ce yana hayyiz wato da yake zaune a kan wannan ala’shi akwai gwargwadon  wajan da ya cinye wato (space) sannan duk wanda bai yadda Allah yana da iyaka bato ɗan bidi’a na, sannan suna cewa Allah yana sama kullum da mala’iku sune suke kai masa file wanda yake ɗauke da abin da ayyuka da ba yi suke aikatawa, shi kuma sai yai ta karantawa har sai ya ɗau tsahon awa uku yana karantawa,  wato kenan baya sanin ayyukan da bayi suke aikatawa har sai an kai masa, kuma ba zai iya karantawa ba sai ya yi awa uku. 

AttachmentSize
File 32bf308e71a9e949d69c49ed4564ef45.mp419.69 MB

Ƙara sabon ra'ayi