Wahabiyanci: Kulle kullen turawa Don kawar da musulunci

Kasashen yamma kodayaushe suna Kulle – kullen da kuma bin duk hanyar da za su kawar da musulunci, a bias haka ne koda yaushe suke fito da irin wadannan tsare – tsaren nasu, da yadasu a cikin musulmi, daga cinin irn wadannan hanyoyin su ne: Yada yan\'kasanci. Zinace – zinace. Riba, saboda kawar da albarka daga tattalin arzikinmu. Kawo sabani da haifar da fitinatinu a tsakanin musulmi, ta hanya nruruta wutar gaba tsakanin mabiya akidu, mazhabobo, da kuma dalriku daba –daban. Duk abin da yake ba musulunci ba, kokuma sabawa musulunci ne to shi ne suke kira da yanci, amma duk abin da yake mususlunci ne, wato yana daga cikin koyawa irin ta addinin musulunci, to sunansa tauye hakkin bil\'adama.

AttachmentSize
File d0c319495d955aab2cdc1741d6ee1008.mp436.98 MB

Ƙara sabon ra'ayi