TARIHIN IMAM HUSAIN (AS)-2

Alkunyarsa da laƙabobinsa
Sannan yana da laƙabobi da dama kamar haka:
Arrashida (shiryayye).
Alwafiyyu (mai cika alƙawari).
Aɗɗayyibu (mai tsarkakakken asali).

AttachmentSize
File e2d9077e6082736140845917a19832f1.mp418.78 MB