TARIHIN IMAM HUSAIN (AS) - 1

 
 
Haƙiƙa ni zan bar muku nauyaye guda biyu waɗanda mutuƙar kun yi riƙo dasu to ba za ku ɓata ba a bayana, ɗayansu ya fi dayan girma shi ne littafin Allah wato Alƙur’ani, shi igiyar Allah ne wacce ta miƙe tun daga sama har izuwa ƙasa, da kuma kuma tsatsona iyalan gidana, ba za su taɓa rabuwa ba har abada, har sai sun zo sun iso wajena a tafki, ku duba ku ga ta yaya za ku saɓa mini a cikin saɓa mini a cikinsu
 

AttachmentSize
File 33a1866370b3e2c5b152336f7c104205.mp425.54 MB