TARIHIN IMAM HUSAIN( AS) 8

 
Falalolinsa a wajan Allah da manzonsa
Imam Husain ( as) yana daga cikin mutane guda biyar da Allah ya saukar da ayatuttaɗhir a kansu, wannan kuwa ita ce fadin Allah (t):
{إنّما يُريدُ اللهُ لِيُذْهِبَ عَنْكُمُ الرِّجْسَ أهْلَ البَيْتِ ويُطَهِّرَكُمْ تَطْهِيراً{
(Haƙiƙa Allah yana nufin ya tafiyar da najasa daga gareke ya ku Ahlul baiti kuma ya tsarkakeku tsarkakekewa).
Wannan ayar kawai ta isa dalili a kan tsarikin aikin da imam Husain ya ta shi da shi da neman gyara a cikin al’ummar kakansa Annabi Muhammadu (saww).
Hakan nan wannan ayar ta isa ta nuna mana zalunci da batan duk wanda ya yi fito na fito da Imam Husaini ballantana ma har a ce ya kasha shi.
 

AttachmentSize
File 78ad599d2fc6efc03e55d2d156d7ab53.mp417.33 MB