Kaddarawar Allah-4

Halittawa da kaddarawar Allah suna daga mafi muhimmancin siffofin Allah madaukaki, babu wani mai halittawa a dukkan samammu sai Allah madaukaki, yarda da mahalicci sabanin Allah yana rusa tauhidi kai tsaye. Kuma wannan halittawar ba ta kore cewa bayin Allah da halittunsa suna da iko da zabi a cikin ayyukansu. Don haka Allah bai cire hannunsa ba, kuma bai tilasta bayi kan ayyukansu ba, kuma bai cire sabuba  ayyukansu ba.

AttachmentSize
File 8a650b4a672295e75303ddca98263422.mp418.5 MB