Hanyoyin Sanin Allah-2

Hanyoyin sanin Allah suna da yawa, sai dai mafi muhimmancin hanya ita ce hanyar da take nuna samuwar mai samarwa sakamakon samuwar samammu, ko hanyar da take nuna samuwar mai tsarawa sakamakon samuwar tsari.
Hanyar sanin Allah madaukaki tana kasancewa ta hanyar sanin siffofinsa na kamala da suka hada da siffofin tabbatar da kamala gare shi, da na kore tawaya gare shi, da kuma masu daukar tawili kamar siffofin khabariyya.

AttachmentSize
File e8cc6a88f0c0f03dabc446ddef7d7a47.mp415.72 MB