Addinin Musulunci-2

Musulunci shi ne addinin kamala da rahama da jin kai, manzon Allah (s.a.w) ya nuna yadda yake kuma ya yi bayaninsa ya yi aiki da shi. Yana shugaban daula amma ya jure wa wautar wawaye daga cikin musulmi da ma wadanda suke ba musulmi ba. Da a yau musulmi sun yi tunani game da hakkin da yake kansu sun yi aiki da abin da ya kunsa, da sun musuluntar da dukkan duniya baki daya cikin kankanin lokaci. Sai dai kash sai aka samu wasu bangarori musamman wahabiyawa salafawa da suke sanya kiyayya da gaba da kafirta juna da kin hadin kan musulmi.

AttachmentSize
File aad45558829373c77c0984e7d126d33e.mp418.11 MB

Ƙara sabon ra'ayi