Mu’ujizar Annabawa-2

Mu’ujiza hanya ce da annabawa suke yin amfani da ita wani lokaci da izinin Allah don tabbatar da hujjar cewa daga Allah madaukaki suke, kuma annabawa masu yawa sun zo da mu’ujizar da ta yi daidai da zamanisu, kamar tsafi lokacin annabi Musa (a.s), ko cuta a lokacin annabi Isa (a.s), ko fasaha da hikima a lokacin annabi Muhammad (s.a.w).

AttachmentSize
File 24da529070cf3f29987a74730a841c3f.mp413.21 MB

Ƙara sabon ra'ayi