Mu’ujizar Annabawa-1

Mu’ujiza hanya ce da annabawa suke yin amfani da ita wani lokaci da izinin Allah don tabbatar da hujjar cewa daga Allah madaukaki suke, kuma mu’ujiza  ba ta faruwa sai a hannun annabawa, domin idan ta kasance daga wanda ba annabi ba, to wannan yana nufin bude wa dan’Adam hanyar bata, wannan kuwa ya barranta daga Allah.

AttachmentSize
File 40b4a6eb3c849d1dc163de73f2d19982.mp414.22 MB

Ƙara sabon ra'ayi