ANNABTA (23)

Muhammad Ibn Abdulwahhab shi nbe ya kafa aƙidar wahabiyanci kokuma mu je wanda ya yi tajdidin munanan aƙidun Ibn Taimiyya, na ƙiyayya ga Annabi Muhammadu (saww), da kuma ƙiyayya ga Ahlul Baiti, sannan don cimma wanna munufa ta yada wannan mugunyar aƙida a tsakanin musulmai suna fakewa da cewa su sunna suke biwato ahabiyawa.
Ibn Abdulwahhab ya haramta a yi wa Annabi Muhammad (saww) salati kafin kiran salla, ko lokacinsa, kokuma bayansa, a bisa haka ya sa aka kamo wani ladani makaho, ya ba da umarnin a kashi=eshi saboda ya yiwa Annabi salati.
Babu shakka wannan ta’addanci ya saɓa ƙarara da umarnin da Allah ya yiwa muminai inda ya ke cewa ( Haƙiƙa Allah da muminai mala’ikunsa suna yiwa Annabi salati, ya ku waɗanda suka yi imani ku yi salati ga Annabi (saww) kuma ku sallama masa sallamawa.
Allah bai ƙayyade mana lokacin da ya kamata mu yiwa Annabi salati ba.  
 
461"

AttachmentSize
File 3e9933e9f995ff0a3ef61d7b83249ff3.mp418.77 MB

Ƙara sabon ra'ayi