Mu’ujizar Annabawa-1

Mu’ujiza hanya ce da annabawa suke yin amfani da ita wani lokaci da izinin Allah don tabbatar da hujjar cewa daga Allah madaukaki suke, kuma mu’ujiza ba ta faruwa sai a hannun annabawa, domin idan ta kasance daga wanda ba annabi ba, to wannan yana nufin bude wa dan’Adam hanyar bata, wannan kuwa ya barranta daga Allah.

AttachmentSize
File 8e299f522fd1ee84134c15447b308a1b.mp414.22 MB

Ƙara sabon ra'ayi