TARIHIN SAYYIDA FAƊIMA (AS) (7)

A cikin ɗakin Ummu Salama, Sai Manzon Allah (saww) ya kira Faɗima da Hasan da Husain,sai ya lulluɓesu da mayafi Alyyu kuma yana bayansa, sai ya lulluɓeshi shima da mayafin, sai ya ce: ya ubangiji! Haƙiƙa waɗannan su ne iyalan gidana, ka tafiyar da najasa

Littattafan hadisai da yawa sun rawai a wurare daban – daban cewa

((yain da wannan aya ta sauka

{إنّما يُريدُ اللهُ لِيُذْهِبَ عَنْكُمُ الرِّجْسَ أهْلَ البَيْتِ ويُطَهِّرَكُمْ تَطْهِيراً}

 

A cikin ɗakin Ummu Salama, Sai Manzon Allah (saww) ya kira Faɗima da Hasan da Husain,sai ya lulluɓesu da mayafi  Alyyu kuma yana bayansa, sai ya lulluɓeshi shima da mayafin, sai ya ce: ya ubangiji! Haƙiƙa waɗannan su ne iyalan gidana, ka tafiyar da najasa daga garesu kuma ka tsarkakesu tsarkakewa, sai Ummu Salama ta ce ya Manzon Allah! Nima ina tare dasu? Sai ya ce: ke kina kan naki matsayin daban, kema kina tare da alkhairi

AttachmentSize
File 11640-f-hoosa.mp431.92 MB