فیلم

TARIHIN SAYYIDA FAƊIMA (AS) (11)
Fadaima (wacce Allah ya ƴantata kuma ya ƴanta masoyanta daga shiga wuta
TARIHIN SAYYIDA FAƊIMA (AS) (19)
mai ladabi da kyawawan dabi'u, don haka jamaa da dama daga sahabbai kamar Khalifan farko da na biyu da wasu daga manyan ƙuraishawa suka nemi auranta
TARIHIN SAYYIDA FADIMA (AS) (4)
zukata suke tsagewa yayin da suke tunaninsa saboda imani
TARIHIN SAYYIDA FADIMA (AS) (1)
Wannan Ambato ne da zukata suke kwankwasa saboda jinsa
TARIHIN SAYYIDA FAƊIMA (AS) (11)
shin ka san saboda menene tafsirin sunan Faɗima? Sai sai na ce: Bani labari ya shugabana! Sai Imam ya ce: an yantata daga sharri (babu wani sharri da zai sameta.
(Faɗima tana da sunaye guda tara a wajan Allahm mai girma da ɗaukaka Daga cikin sunayenta: Fadaima (wacce Allah ya ƴantata kuma ya ƴanta masoyanta daga shiga wuta

Pages