Waye Mu’awiya

Waye Mu’awiya

Mu’awiya daya daga cikin kabilar Banu Umayya, wadan Allah da manzonsa suka tsine masu, ayoyoyi da dama sun yi bayanin munin wannan kabila ta Bani Umayya,inda aka ambace ta da cewa it ace tsinanniyar bishiya.

Mu’awiya yana daga matasan Kuraushawa wanda aka tura su suna cutar da Annabi (saww) lokacinda ya fara bayyana kira a makka.

Mu’awiya shi ne ya kafa gwamnatin Bani Umayya wanda, dama tun Annabi yana da rai alah ya nuna masa cewa yayan wannan tsinanniyar bishiya za su kwaci mulki daga annun Ahlul Baiti (as), shi ne yake cewa an nuna masa Banu Umayya suna hawa da sauka kan mimbarinsa kamar yadda birai suke haaw da sauka, a wata riwaya annabi (saww) yana cewa: wani mutum wanda zai mutum a ddinn da ban a Annabi (saww) wato zai mutum ba musulmi ba zai bullo, sai aka ga Mu’awiyaya bullo.

AttachmentSize
File 13087.f.hoosa_.mp445.08 MB