Rassan Addini

Sanin rassan addini wani abu ne da ya hau kan al’umma bisa bisa cewa idan wani mutum ya bayar da lokacinsa ya nemi sanin hakan to wajabcin ya fadi daga kan al’umma, kuma ya zama wajibi ga sauran al’umma su koma wa masani don sanin hukuncin shari’a. Bangaren shari’a shi an dora shi ne bisa koyi da wanda ya fi kwarewa kai tsaye, don haka dole ne a koma wa wanda ya fi kwarewa a wannan bangaren.

AttachmentSize
File 04b3498a69ae7cb9443a7a91fb9063e5.mp421.55 MB

Ƙara sabon ra'ayi