Koyi Cikin Akida-1

Shin zai yiwu a cikin akida mutum ya yi koyi da wani ko kuwa dole ne kowane mutum ya yi bincike ya san lamuran akidoji da kansa? Amsar wannan lamarin shi ne kowane mutum yana iya kudurce lamarin akida daidai gwargwadon yadda iliminsa yake ne, don haka ne ya zama dole ne ga wasu su yi koyi hatta a cikin asasin akida saboda karancin saninsu.

AttachmentSize
File 03da815335fcd5f68fb449e23d1181de.mp417.48 MB

Ƙara sabon ra'ayi