Takalifin Allah Kan Bayi-1

Duk wani hukunci da Allah ya yi to akwai hadafi kan hakan wanda amfaninsa yake komawa zuwa ga bayinsa baki daya, don haka hukuncin Allah da dukkan ayyukansa cike suke da hadafi, hadafin yana ga bayi ba gare shi ba. Idan akwai maslaha cikin yin wani aiki sai ya yi umarni da shi, idan kuma akwai barna a cikinsa sai ya hana yin sa. Maslaha mai tsanani sai ya zama wajibi, barna mai tsanani sai ya zama haram. Don haka lamurra da ayyuka suna siffantuwa da maslaha ko barna a kan kansu.

AttachmentSize
File 360bca5c9cbcd0a6c395283253483dcb.mp410.41 MB

Ƙara sabon ra'ayi