Bada - Samun Canji-2

Bada - Samun Canji - yana daga cikin lamura masu cike da hikimar Allah madaukaki da yake nufin Allah yana canja hukuncinsa yadda ya so, lokacin da ya so saboda wata hikima tasa, da bayyanar wa al’umma wani abu da suka jahilta. Don haka “Bada” ba yana nufin Allah yana bayyanar wa mutane sabanin yadda suke tsammanin faruwarsa, don haka jahilci yana komawa ga mutane ne. Bada yana sanya mutane su sallama wa Allah madaukaki a kowane abu don shi ne mai iko da nufi da canji yadda ya so, a lokacin da ya so.

AttachmentSize
File 2de1f71ffd1421c5f0722dee5024cea0.mp418.58 MB

Ƙara sabon ra'ayi