Siffofin Allah Khabariyya

Allah shi kadai ne a siffofinsa, kuma siffofinsa su ne ainihin zatinsa, yawan siffofi a ma’ana ba yana nufin yawan zatinsa a samuwarsa ba, sai dai zatinsa daya ne, siffofinsa duk suna bayanin wannan zatin ne. Sannan duk wata sifa da ya bayar da labari yana da ita to wannan tana daukar tawili ne daidai da dokar luga da larabawa suke magana bisa azancinsu.

AttachmentSize
File d8945d1958f4e9d0bb3e9b5af6376422.mp414.15 MB

Ƙara sabon ra'ayi