Wahabiywanci: ta yaya wahabiyaci ya yadu

Tunkahon duniya shi ne yake yada wahabiyanci don rusa musulunci. Menene asalin gwamnatin wahabiyanci ta wahabiyawa?. Turawa sun Karkasa kasashen musulmi izuwa yan kananan kashashe don rarraba kawuna, ta yadda za su mallaki duniya. Gwamnatin Wahabiywa da ake kira Sa'udiyya sun kawar da mafiyawa daga cikin abubuwan tarihi, musamman wadanda suke da alaka da Annabi Muhammad (saww), wadanda da mahajjaci zai, da ya ya sami ma'anawiyyar aikinsa, sannan day a fahimce sirrin wannan ibada.

AttachmentSize
File e23435e363d760a420c0b4f32af3b12b.mp416.12 MB

Ƙara sabon ra'ayi