Ibn Taimiyya: ba ahlunna bane kuma baya wakiltarsu.

Ibn taimiyya ba Ahsussunna bane kuma baya wakiltarsu, don haka ya zama wajibi musan cewa; ahlussunna masoya Annabi ne kuma masu girmama Annabi ne da iyalan gidansa. Idan muka lura za muga cewa; ta kowane bangare, babu inda Ibn Taimiyya ya ya yin dai dai da Ahliussuna, idan muka yi la'akari soasai za muga cewa; baya bin daya daga cikin wadannan mazhabobi na Ahlussuna. Fatawoyinsa na fikihu wadanda suka saba da fatawoyi ahlussunna

AttachmentSize
File ca811ce70de66feed63636f8541f42c1.mp417.05 MB

Ƙara sabon ra'ayi