Siffofin Annabi

Annabin Allah Muhammad bn Abdullah shi ne mafi kamalar halittar Allah a duniya, babu wani mutum da ya kai shi daraja a cikin bayin ubangiji, duk wata sifa ta kamalar dan'adam yana da ita, kuma ba shi da wata tawaya da za a iya sukan sa ta fuskacinta. Don haka duk wani abu da muka gani ya zo a wasu ruwayoyi wanda zai nuna tawaya gare shi to ba ingantacce ba ne.

AttachmentSize
File 4c49c6d92cbce159ca27c3094f79992f.mp410.5 MB

Ƙara sabon ra'ayi