Kimar kyawawan halaye

Halayen nagari su ne kashin bayan tafiyar kowace al'umma don haka ne musulunci ya muhimmantar da wannan janibin har ma ya sanya shi alamar karbuwar ibadojin mutum ta yadda idan muka ga mutum mai munanan halaye sai mu gane cewa yawancin ibadojin da yake yi ba sa karbuwa. Imaman shiriya kuma wasiyyan annabin rahama sun bayar da kyakkyawan misalin kyawawan halaye a tarihin rayuwar dan'adam da ya kamata mu kawo su domin sanin mafi kamalar mutane da mafi kyawun abin da ya kamata a yi koyi da shi na kyawawan halaye.

AttachmentSize
File 88fdabed24cc65982cd796c9a35693ab.mp411.46 MB

Ƙara sabon ra'ayi