Rayuwar Imam Sajjad

Imam Zainul-abidin ko Imam Sajjad (a.s) shi ne Imami na hudu a jerin imamai sha biyu halifofi kuma wasiyyan annabi da ya yi wasiyya da biyayya gare su bayansa. Imam Sajjad ya ga mutane sun rasa halaye nagari a lokacinsa wanda ya kai ga kashe babansa, don haka ne sai ya shagaltu da tarbiyyantar da mutane da sanar da su wajibin da ya hau kansu.

AttachmentSize
File e74bae820b25954c85940b192840a135.mp411.59 MB

Ƙara sabon ra'ayi