Rayuwar Imam Husain

Imam Husain (a.s) shi ne jikan annabi (s.a.w) karami kamar yadda ake kiran Imam Hasan (a.s) babban jika, shi ne na uku daga cikin wasiyyan manzon Allah (s.a.w) wanda suke imaman shiriya goma sha biyu da annabi ya yi wasiyya da wajabcin biyayya gare su bayansa. Imam Husain (a.s) ya yi shahada a Karbala don kariya ga Musulunci da raya shi, ba don haka ba da an rasa koyarwarsa mai inganci.

Ƙara sabon ra'ayi