Rayuwar Imam Khomain

Haihuwar Imam Khomain jagoran juyin Musulunci ta zo a wadannan ranakun ne na June a Miladiyya, Imam khomain shi ne ya jagoranci tunbuke gwamnatin sarki Sha na Iran. Imam Khomain ya yi fice a dukkan fagen ilimi musamman Irfani, Falsafa, Fiqihu, Usul, da sauran ilimomi na sanin Allah maxaukaki. Ya kasance ma'abocin kyawawan halaye da sadaukar da kai da kasancewarsa abin koyin kyawawan dabi'u ga dukkan mutane.

AttachmentSize
File 2883a1d41d857dc5e5f215fd74cac1a0.mp413.54 MB

Ƙara sabon ra'ayi