Muhimmancin Azumi

Azumi yana da muhimmanci matukar gaske a rayuwar mutum ta duniya da lahira, shi ne kamewa ga barin ci da sha da duk wani sabo tun alfijir har shigar dare wato faduwar rana, mutum mai azumi shi ne wanda yake kamewa ga barin su. Akwai hikimar azumi ta mai yalwa ya fahimci wani abu na yunwar masu wahala daga talakawa.

AttachmentSize
File 84e42a502c318b6859db583e3e280434.mp414.32 MB

Ƙara sabon ra'ayi