Sharudan yin Addu'a

Addu'a ita ce mabudin arziki da kusanci da Allah madaukaki, a addu'a ce Allah yake juyar da kaddara, yake mayar da shekarun mutane su yawaita, arzikinsu ya karu, ya canja abin da ya kaddara zai faru ko ya kaddara abin da bai kaddara ba. Addu'a tana da muhimmancin da ba ma tsammaninsa.

AttachmentSize
File f865adbdcadfb5b3686d3be82a267ed2.mp416.01 MB

Ƙara sabon ra'ayi