Tarihin annabin rahama (s.a.w) - 1

Rayuwar manzon Allah (s.a.w) rayuwa ce ta fiyayyen halittar Allah wanda yake komai ya yi ko ya fada ko ya gani ya kyale to sako ne na Allah madaukaki, kuma dukkan motsinsa da saninsa da iliminsa baki daya babu wani kuskure a ciki, don haka duk wani abu na tawa a halaye ko mu'amala manzon Allah (s.a.w) ya barranta daga gare shi.

AttachmentSize
File 05c683c3eab17eb738de2387352739a0.mp415.78 MB

Ƙara sabon ra'ayi