Sharudan Azumi

Azumin sirri ne babba kuma hikimar Allah mai girma da ya yi wabayinsa baiwa da ita, yana da hikimomi kamar sanya tausayi tsakanin al'umma da motsa mutane don su yi alheri ga marasa yalwa, da samar da lafiya ga mutum.

AttachmentSize
File c82823cec9791032dae635cef4700061.mp416.97 MB