Kaddarawar Allah-2

Ash’arawa suna ganin an tilasta mutum a kan ayyukansa ba shi da wani zabi kan abin da yake yi, Mu’utazilawa suna ganin yayin aiki an bar shi da kansa, Shi'a suna ganin Allah bai tilasta mutum ba don ya ba shi zabi, kuma bai bar shi da kansa ba yayin ayyukansa.

AttachmentSize
File 7dbb8989bf4d7322b7a644759b4ca4de.mp420.32 MB