Kaddarawar Allah-1

Kaddarawar Allah tana nufin Allah madaukaki yana da hannu cikin ayyukan bayi na alheri ko sharri, sai dai ya ba wa mutum zabi, bai tilasta masa ba, bai kuma bar shi sakakai ba, yana da iyaka da ya yi wa mutum. Don haka mazhabin Ahlul-baiti (a.s) shi ne yake da ra’ayi ingantacce kan wannan mas’ala.

AttachmentSize
File 9ac1caff6aa78af13160d85a9332fc3d.mp416.89 MB

Ƙara sabon ra'ayi